Latest Musics

[Music] Auta Waziri – Farin Cikina

Sponsored Links

auta waziri

Matashin mawakin soyayya, Auta Waziri ya kara sakin wata sabuwar zazzafar wakarsa mai dan Karen dadi mai taken, Farin Cikina (mp3 download).

Sakin wannan sabuwar wakar ya biyo-bayan gagarumar nasarar da wakarsa ta, “Ke Nake Gani” tayi.

Kwarai jama’a sun matukar so wakarsa ta Ke Nake Gani.

Yanzu kuma ga sabuwa da zafinta, “Farin Cikina”.

Ina daukacin masoyan Auta Waziri? Ku yi maza ku hanzarta sauke wannan waka tasa domin sauraronta ku nashadantu da tsararrun kalaman da ke kunshe cikin wakar.

Leave a Reply

Back to top button