Hausa MusicLatest Musics

[Music] Kawu Dan Sarki – Zare

Sponsored Links

Barde

To, kamar dai yadda aka saba, Shamsiyya Sadi ke wa Kawu Dan Sarki amshi. Ga shi kuma sun zo da wata sabuwar waka mai taken, “Zare” (mp3 download).

Ina masoyan Kawu Dan Sarki da kuma masu sauraron wakokinsa? Sai ku yi maza ku sauke wakar nan daga shafin HausaeDown.

Also Download: Kawu Dan Sarki – Sanadinki

Ga dukkan alamu fa wakar ta yi dan Karen dadi, ba adawa, za ku ji dadin sauraronta kwarai da gaske.

Leave a Reply

Back to top button