Latest Musics
[Music] Madox TBB – Tunkwal ft Mr 442 x Safaa x Murja
Sponsored Links
Tunkwal uwaddaka mun hadiyesu ‘yan baranda. Da jin sunan wakar nan ta Madox TBB ba abinda ya fara fado min a rai face wakar Rarara ta, “Baba Buhari Yaci Zabe“.
To, ina daukacin masoyan Madox YBB? Yau ga sabuwar wakarsa mun kawo muku mai taken, ” Tunkwal” wacce ya yi shi da Mr. 442 da Safaa da Murja (mp3 download).
Also Download: Madox TBB – Sabulu
Ban fara rubutu a kan wakar ba sai da na saurareta. Kai, gaskiya ba adawa ta matukar yin dadi.
Dadin-dawa a cikin wakar can na jiyo Murja Ibrahim Kunya tana tunkwal, kai sai dai kun saurari wakar.
Za ku iya sauke cikakkiyar wakar yanzu haka daga shafin nan namu mai albarka ja HausaeDown.