Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sani Ahmad – Sai Da Ke
Sponsored Links
Albishirinku masoyan wakokin Hausa, yau ma ga wata mun kawo muku audiyonta da bidiyonta a tare.
Sani Ahmad, mawakin wakokin soyayar nan ya saki sabon bidiyon wakarsa mai taken, “Sai Da Ke” (mp4 & mp3 download). Bidiyon fa yayi.
Mawakin ya matukar shahara ta fannin sakin sabbin wakokin soyayya masu matukar ratsa zuciyar masoya.
A baya mawakin ya yi wasu wakoki irinsu, “Arewata“, “Baki Da Tamka“, “Ghana Must Go” da sauransu.
To, ina daukacin masoyan Sani? Ku kalli bidiyon wakar sai da ke a Youtube Channel dinsa;
Ita ma wannan waka ta “Sai Da Ke” akwaita da dadi, kuma za ku iya kallonta tare da sauketa.
Ga masu son sauke audiyonta kuma, sai ku hanzarta saukeshi.