Hausa MusicLatest Musics

[Music] Garzali Miko – Ina Da Dalili

Sponsored Links

Ina Da Dalili
Marhaba, ku dauki sabuwar wakar mawakin Hausawan duk duniya, Garzali Miko, mai taken “Ina Da Dalili” mp3 download. Wakar ta soyayya ce.

Also Download: Garzali Miko –  Sarauniyata ft. Zuwaira Isma’il

Kun kuwa sani, komi ana yinsa ne da dalili, to haka ita ma wannan waka takenta kenan. Don haka ku take jira.

Ina daukacin masoya wakokin Garzali suke? Ku sauke wannan waka tashi yanzu.

Leave a Reply

Back to top button