
Gwamnatin Masari ta ayyana gobe ranar hutu ga ma’aikata don su tarbi Buhari
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar Katsina gobe, Gwamnatin jihar Katsina ta ayyana ranar 26 ga watan janairu a matsayin ranar hutu […]
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar Katsina gobe, Gwamnatin jihar Katsina ta ayyana ranar 26 ga watan janairu a matsayin ranar hutu […]
Wasu gungun mutane da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne a ranar Talata sun kai hari kauyen Jajar Kanwa da ke karamar hukumar Jibia a […]
Barkanku da wannan rana. Na ga mutane da daman a tambayoyi game da rasuwar fitaccen dan was an barkwancin nan, Kamal Aboki. Wai Kamal Aboki […]
Yanzu mu ka samu labarin rasuwar fitacce kuma sanannen dan was an barkwancin nan, Kamal Aboki ya rasu sakamakon hatsarin mota a kan hanyarsu ta […]
Hadiza Aliyu Gabon fitacciyar jarumar masana’anatar shirya finafinai ta Kannywood ta tallafi kafadun Safara’u Kwana Casa’in da tallafin makudan kudade har dubu dari biyar. Hakikanin […]
Hadiza Saima shaharriyar jarumar nan ta masana’anatar shirya finafinai ta Kannywood ta bayyan babban burinta a kan diyarta Surayya. Kai da gani ba sai an […]
A yanzu nan majiryarmu ta samu wani labari mai ban takaici da al’ajabi da ban dariya duba da irin yadda kowa yake ta cikinsa amma […]
Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP, Mustapha Sule […]
A yayin da yake hana sauya sheka, mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Mannir Dan’iya, ya kammala yarjejeniyar sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a […]
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta umurci mataimakan shugabannin jami’o’in Najeriya da su rufe jami’o’i a zaben 2023 mai zuwa. Hakan na kunshe […]
Dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya shaida wa Gwamnatin Tarayya cewa kada ta bari a mayar da ‘yan Najeriya ‘yan baranda “a yakin da […]
Jami’in bayar da agajin gaggawa na Majalisar Dinkin Duniya Martin Griffiths a ranar Talata ya ce kusan mutane miliyan takwas ne suka tsere daga Ukraine […]
Copyright © 2023 | WordPress Theme by MH Themes