Hausa MusicLatest Musics

[Music] Umar MB – Na Ladidi

Sponsored Links

Umar MB
Song Title: Na Ladidi

Singer: Umar MB

Album: Single

Producer: Umar MB

Song Size: 6.60MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Matashin mawakin Hausa, Umar MB ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Na Ladidi” mp3 download. Wakar dai ba za ta wuce akan soyayya ba kamar yadda aka saba.

Also Download: Umar MB – Hoto Mp3

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Tun da kin ga ina kaunarki Ladidi

_A duniya kece nake kallo

_Zan yi komai a kanki duba Ladidi

_Ba ni ja baya duk wuya kinji Ladidi

_La la, na  ga kuna shirin ku sakani a rudani……..

To, gaskiya wakar kam ba adawa ta matukar yi, sai ma kun sauketa kun saurareta tukunna. Ku sauke wakar nan yanzu wacce Umar MB ya rerata.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button