Hausa MusicLatest Musics

[Music] Meleri – Zare ft. Kawu Dan Sarki

Sponsored Links

Zare

Matashin mawakin nan, Meleri, tare da Kawu Dan Sarki sun saki wata sabuwar kayatacciyar waka mai taken, “Zare” (mp3 download)

Ba zan ce wakar ba ta yi armashi yadda ya kamata ba, amma fa sun matukar kokarta.

Also DownloadKawu Dan Sarki – Katari

Ina masoyan Kawu Dan Sarki da Meleri? Sai ku gaggauta sauke cikakkiyar wakar nan yanzu daga shafin HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button