Qamshi Complete Hausa Novel

Qamshi 46-50

Sponsored Links

*✨QAMSHI 45-50✨*

 

✍🏿Rashow

 

a hankali Safeena ta bude idon ta daga sumar da tayi tana kallon saman dakin firgit tayi tuno abunda ya faru da ita da tayi ne ya sata ta tashi zaune a razane tana zazzaro idon ta tana bin cikin dakin da kallo, ganin ba taga Hatim a cikin dakin bane yasa ta sauke ajiyar numfashi tana dafe kirjin ta da yake buga mata da sauri da sauri. ciza lips dinta tayi tare da runtse idon ta jin wani irin zafi kamar wanda ake tsaga mata gaba. a hankali ta sauko daga Kan gadon ta tsaya akan Kafafuwar ta da sauri ta koma bakin gadon ta zauna wanda hakan da tayi se zafi da radadin ya zame mata guda biyu ga tsami da kafarta da yayi ga kuma zafin cikin gaban ta, wani irin gumi ne taji yana tsattsafo mata ta kuma rintse ido ta daure ta mike tana takawa a hankali ta tafi bathroom tana kuma jinjina karfin rashin tausayin Hatim a ranta. sosai ta gasa jikin ta da ruwa me zafi hakan da tayi ne ya taimaka mata ta danji relief tsamin da kafan ta yayi mata shima ta danji dadin shi kadan duk da a bude take tafiya kamar sabuwar yar kaciya.

 

a hankali nake saukowa daga stairs ina sanye da riga da wando irin wanda yake hade da junan nan kamar na yara wanda ake Kiran shi da biri da wando kalar kayan ya amshi jiki na irin kalan yellow me turiwan nan ne wato kalan jikin napep sedai yana da ratsin fulawa me kalan red and white se dan fatsi fatsin black haka a jiki,bansa komai ma fuska na ba illa powder da kwalli se white lips glow wanda ya qara kawata fuska na pink lips dina ya Kara futowa Kamar wanda na Sanya mishi Jan baki,idan bawai ka sanni sosai bane bazaka gane cewar nayi kuka jiya da dare ba sabida kwalli dana Sanya ma idona wanda ya Kara futo da manyan idona,karamin mayafi purple na yafa kalan Plat takalmin kafa na wanda ya tsaya min Iya samar kaina zuwa wuya na hakan yasa ana iya hango jelar gashin kaina ta kasar mayafin yana reto,tun daga saman stairs qamshin turarena ya sanar da su Ammy isowa na.

 

fuska dauke da murmushi Ammy ta ware hannun ta tana kallon yanda nake saukowa da dan sauri sauri gudu gudu. “oyoyo qamshin Ammy ta.

fadawa jikin Ammy nayi na boye fuskana a jikin ta ina bubbuga kafa na murya na a shagwabe Kamar zanyi kuka.” Ammy ni banda lafiya.Sumbatar hannu na Ammy tayi tace”sorry qamshin alkhairi Kan ne har yanzu? kai na daga ma Ammy alamun ey ina kara narke mata a jiki. hararan wasa Zafeer yamin yace. “Allah Ammy ke kike qara sangarta wannan khubran shi yasa tabarar ta yayi yawa har bata sanin ta girma.

baki na mele na fara matsar kwalla.” Ammy Kinga Zafeer ko?. make saman cinyar Zafeer Ammy tayi “oya ce mata sorry. take Zafeer ya kumburo fuska ” sorry tabararriya. bubbuga kafana na shiga yi tare da sake kuka Ammy ta juya ta harari Zafeer tace “ka kyauta ai kuma kai zaka hada mata tea,maza yi shirun ki qamshi na kinga ai mun sami mai hada mana tea yau base nayi ba, Kai kuma Zunnurain hada mata plate din chips.harara na Zunnurain yayi ya fara hadawa min seda ya gama ya ajiyemin a bana a saman table din, a shagwabe na bude karamin baki na murya na me sanyin dadi nace “Ammy ina kwana kin tashi lafiya. Hatim dake kujeran gefe da yanda nake wanda Sam ni ban lura ma da Shiba ya mele baki sannan ya cigaba dacin abincin shi batare daya kalli yanda nake ba sedai tas yake kallon duk wani motsin da zanyi. shafa gefen fuskana Ammy tayi tana murmushi tace “lafiya lw na tashi da fatan kanki ya sake miki ko? Kan na daga mata ba tare danayi magana ba.gyara kwanciya na nayi a jikin Ammy ina lumshe ido na ina budewa,Ammy ganin da gaske inba ita ta bani abincin nan ba haka zan bari ba tare da naci wani abun kirki ba hakan ne yasa Ammy ta janyo plate din gaban ta takawo bakin ta saitin kunne na “daughter baki gaishe da yayan ki ba. da sauri na dago kaina na kali gefe na wanda se a lokacin naji qamshin turaren da ban saba jiba domin nasan duk turaren su Zafeer,baki na nadan turo gaba nace” ina kwana.zubamin idon shi Hatim yayi tare da harara na ba tare daya amsa gaisuwan da nayi mushi, kauda kaina nayi tare da murguda mishi baki, caraf se akan idon Hatim,baki Zafeer ya kumshe tare da zaro ido waje Zunnurain kuwa Kan shi ya girgiza, gyara kwanciya na nayi a jikin Ammy wacce take bani chips da tea a baki.Koda muka gama breakfast falo muka dawo muka zauna dukan mu nidai ina jikin Ammy a kwance se zuba shagwaba nakeyi kamar Koda yaushe,se zuwa wajen karfe sha biyu na rana su Thariq suka nufi sashin Jiddy Ammy ma dakin ta tayi don yin wasu uzurin ta.

a hankali na sakko daga sama kamar koda yaushe haka ya nayi na yake na nufi dakin Ammy na shiga baki na dauke da sallama amma bata ciki futowa nayi na duba kitchen nan ban ganta ba falo na fito ina kallon cikin falon karaf idon mu suka sarke dana juna da Hatim wanda yake zaune a falon yana kallon kuma yana dan danna wayar shi, turo baki na nayi na kawar da ido na daga kallon gefen da yake na nufi Kofa don nasan Ammy sashin Jiddy ta tafi tunda bata nan.

fasa zuwa sashin Jiddy nayi na nufi dogon hanyar da zai kaika sashin gidan mu,ina daf da isa kofar dagashi se sashin Diddy naji an damko dantsar hannu na.wani irin ihu na bude baki zanyi jiki na yana rawa da hanzari Hatim wanda ya sanya dayar hannun shi ya rufe min baki, jina kusa da mutum ido na a rufe na kankame shi wanda ni Sam bansan waye ba.sosai jiki na yake rawa zuciya na tana bugawa da sauri da sauri,ido Hatim ya zuba ma dogayen gashin ido na yana kalla ba tare daya janye ni daga jikin shiba dana Kan kame shi,mun dauki sawon lokaci a hakan kafun nutsuwa na ya fara dawowa kamshin da naji ina shaka sosai ne ya sani saurin matsawa daga jikin shi ina turo baki na duk da har yanzu Hatim bai saki hannu na ba. baki na yabi da kallo yanda nake mommotsa shi alamun magana nakeyi, Kara Matsowa yayi kusa dani nayi saurin kawar da kaina gefe ya sanya hannun shi ya juyo da fuska na yana nayi saurin rintse ido na, zuba ma fuska na ido Hatim yayi yana kalla ya kama hannu na ya rike ya fara tafiya dani a hankali, ganin tafiya zaiyi dani kuma babu kowa a sashin Ammy,juyawa nayi na kalli kofar sashin Diddy ina yarfe hannu hawaye suna sakkomin na fara kiran Diddy “Diddy Diddy na kizo! Diddy kin ganshi ko! wayyo Diddy zai tafi dani ya doken. ganin babu wanda ya fito ne yasa na Kara karfin kukana ina yarfe hannu ga hawaye yana zubo min har muka shiga sashin Ammy yayi sama dani zai haura stairs na rike karfen hawa stairs din naki tafiya, juyowa yayi yamin wani irin kallo da sauri na sake karfen na shiga binshi ina kuka, Seda muka zo bakin kofar daki na sannan ya tsaya yana kallon yanda nake bara baki ina kuka shi abun ma mamaki ya bashi ganin kuka baya min wuya,kamar bazai ce komai ba naji muryan shi a dake kuma me sanyi ” karna kuma ganin kin fito ba tare da kin sanya hijab ba OK.sakemin hannu yayi ya juya don sauka kasa hararan bayan shi nayi nace” bazan saka ba kuma. tsayiwa yayi cak daga tafiyar ya juyo a hankali ya kalle baki na murguda mishi na shige daki da sauri na sanya key ma kofar, Kai Hatim ya kada yace “mara kunya dakin tsaya ai. yayi wuce warshi qasa.

baki na turo na kwanta akan gado nace nama fasa fitar can na mike don inason naga Diddy na, gaban mirror naje na tsaya ina kallon kaina a madubi se yanzu naga ashe banma sanya bra a jiki na ba kallo daya zaka min ka gane hakan don ga kan nononuwa na nan ana ganin su sosai, murguda baki na nayi nace “mugu shine harda murza min hannu da karfi kuma sena gayama Ammy na.

 

Kallon falon Hatim ya shiga yi yaga babu abunda akayi a cikin falon yanda yake jiya haka yake yanzu ma duk da bawai wani qura yayi ba amma dai baya qamshi kamar sashin Ammy shi,Kallon Kan dinning yayi yaga kuloli ne akai da plate din da akaci abinci ba a daga ba, Sama ya hau har zai shiga dakin shi ya dawo a hankali ya shiga dakin Safeena ya tarar da ita a  kwance akan gado tana barci maida kofar yayi ya rufe ya Kalle ta yaga wayan ta a hannun ta da alamun chat takeyi barci ya dauke ta,zame wayar yayi daga hannun ta ya ajiye a gefe ya cire duk kayan jikin shi ya hauro Kan gadon ya dage dogon rigan jikin ta ya dan dada ware kafarta yanda zai samu balance ya kamo buran shi ya shiga turawa a gaban Safeena wanda take kame babu ruwa. kamar a mafarki Safeena takejin ana shigarta Jin zafin da takeji ya wuce tunanin tane yasa ta farkawa taga ashe a zahiri ne take taji gaban ta ya yanke wani irin rawa jikin ta ya shigayi ta fara girgiza ma Hatim Kai tana me zubar da kwalla don yanzu Kam ta gama sadaqarwa mutuwa zatayi ita Kam.

 

tirjewa ta farayi tana ture kirjinshi tare da dukan shi amma Sam Hatim baya jinta ma don shiga da futa kawai yakeyi a cikin gaban ta yana daga kafan ta yana bata bugu son ranshi kuma da Iya karfin shi yake bugun gaban Safeena,tausaya mata yayi bai jimaba ya samu ya kawo ya mirgina gefe yana maida numfashi, mikewa yayi yana Kallon yanda Safeena take kuka tana yarfe hannu tana rintse ido ya mele baki ya nufi hanyar kofa yace “karki bari na dawo baki tashi kin shirya munje kin gaida su Ammy ba.

 

MASU CEWA NAKE TURA NUSU TA PC IDAN NAYI UPDATE SABI DA SU BASA SON SHIGA GROUP TO INA BAKU HAKURI KU RINGA BI TA GROUP DIN,IDAN KUMA LALLAI TA PC KU KUKE SO TO KUDAN JIRA KADAN NA GAMA WANNAN BOOK HAR ZUWA NEXT BOOK DINA WANDA ZAI ZO MUKU NA KUDI DON LITTAFIN DA ZAFIN SA ZAIZO WANDA NASAN ZAKU SOSHI KUMA ZAKU NUNAMIN ASALIN SON DA KUKE MIN.

 

*Rashow*

Leave a Reply

Back to top button