Hausa MusicLatest Musics

[Music] Nura M. Inuwa – Gidan Sarauta

Sponsored Links

Gidan Sarauta

Nura. M. Inuwa ma ya ce ba za a shiga sabuwar shekara a barshi ba baya ba, saboda haka ya saki sabuwar waka mai taken, “Gidan Sarauta” (mp3 download) domin masoyansa su sauke su saurata.

Also Download: Nura M. Inuwa – Rana Dubu

Ina da yakinin daukacin masoyan wakokin Nura za su so sauraron wakar nan kuma za ma su nemeta shi yasa na dorata a shafin nan namu na yanar gizo.

Saboda haka sai ku hanzarta tare da gaggauta sauke wakar nan tasa yanzu daga HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button