Qamshi Complete Hausa Novel

Qamshi 51-55

Sponsored Links

*✨QAMSHI 51-55✨*

 

 

✍🏿Rashow

 

PAGE DIN NAN NAKI NE.

MUMY ANWAR

 

A hankali na isa gaban window dake cikin daki na naleqa a hankali haraban gidan nake kalla ido nane ya sauka a kanshi karamin tsaki nayi da dan hararan haraban tsakar gidan kamar wanda ake gani na,barin gurin nayi na dawo bakin mirror na tsaya ina kallon white bra din dana sanya a jikina se pant din bra din,karamin tsaki na kuma ja Sanna na sanya hannu na ta baya na balle mahadan bra din don haka kurum naji bani son sanya su kuma yanzu kallon cikakkun nono na wanda suke tsaye car ga Kan nonon ya fito yayi jazur dashi nayi,khumra na me mugun kamshi da dadi na dauko nabi ko ina a jiki na na shafa Sannan na zame pant din ma na fasa sanya wa,gaban durowan kaya na na tsaya na bude kofar da kayan barci na suke na dauko wani kayan barci flower short kalan purple yana da manyan zanan farin flawer a jikin shi wandon rigan da kadan ya wuce tudun mazaunai na rigan yana da siririn hannu tsayin rigan kuma ya dan sakko iya tsayin wandon gashin kaina na Kara gyarawa na sake shi a baya don bani son daure kaina idan zan kwanta yana hanani barci,kallon kaina nayi a jikin madubi naga yanda rigan yayi matukar yimin kyau ga fararen cinya na a waje se rawa sukeyi, daukar turare na nayi na feshe jikina dasu na gyara komai na mayar dasu yanda suke,kallon gefen gado na nayi naga babu komai akai baki na naturo ganin Ammy bata bama Lami tea dina da ya zamemin kamar jiki dole sena sha nake kwanciya. “Ammy! Ammy!! ” na shiga Kiran Ammy tun daga  sama nake kiran ta ina bata fuska na don banson sakkowa qasa barci nakeji daga kaina nayi ina kallon cikin falon ina kuma taka stairs ina sakkowa ido hudu mukayi da Hatim wanda yayi saurin ajiye cup din hannun shi sabida kwarewan da yayi da tea din dake hannun shi yana tari amma duk da haka idon shi yana kaina ya yunqura da mugun sauri ya kalli gefen shi yanda su Zunnurain da Zafeer suke zaune suna Kallon wani abu a wayar Zafeer  hankalin su gaba daya yana Kan wayar,maida kallon shi Hatim yayi kaina tare da tawowa gurin stairs din da mugun sauri ganin ya nufoni ne yasa na juya da mugun gudu bombom dina suka shiga rawa suna sama da qasa,missing step nayi kafa na ya goce har seda yayi qara zafi da radadi yasani na callara ihu wanda ya janyo hankalin Yan falon a zafafe Hatim ya wani taka step din gaban shi har yana tsallake wasu yayi sauri ya taroni ya sanya ni a jikin shi yamin rumfa dake banda wani auki tas na boye a jikin shi babu me Iya gani na bare yaga kayan jiki na,kuka nashi gayi ina kokarin kwace jikina daga rikon da Hatim yayi min amma na kasa kuka na sake mishi don jin zafin da kafa na yake dada yimin,kasa taka kafar nayi Hatim ya dan juyo da idon shi ya kalli cikin falon yaga duk mu ake kallo sun tsaya carko carko Ammy da futowar Kenan daga kitchen ta gama hada min tea dina ta bama Lami akan ta kawo min jin ihu na yasa ta juyowa ta kalli stairs din amma ganin ma wanda nake ihun ne yasa Ammy juyawa tayi wucewar ta dakin ta,sake rikeni yayi da kyau ya fara tafiya dani a jikin shi na sake saka ihu sakamakon zafin danaji na yanzu haryafi na farko,kallon yanda nake zufa ne gashin gaban goshina duk sun kwanta kamar wanda na shafa musu gel Hatim yayi,a hankali ya Sanya hannun shi ta kasan cinya na ya dagani cak se kuka nakeyi gumi da hawaye duk sun bata min fuska ya nufi hanyar daki na dani a jikin shi, kofar daki na ya bude wani qamshi me sanyi ga kuma sanyin ac daya hade guri daya yana bada wani irin sanyayyar sanyi lumshe idon shi Hatim yayi ya bude kofofin hancin shi yana shaqan qamshin don sosai qamshin ya mishi dadi ya kashe mishi jiki a bakin gado na ya ajiye ni ya kamo kafa na me ciwo a hankali zai ajiye akan gado na da sauri na sanya hannu na duka biyu na  daura a saman hannun shi take wani irin spak kamar wanda aka jona mana shocking a jikin mu, Kara tsallara ihu nayi ina rike tattausar hannun shi don jin wani irin zafi da cikin kafar yake min,da sauri Hatim ya kalli fuska na ya zubamin ido yana kallon yanda nake kukan, maida Kanshi yayi ya ajiye kafar nawa a hankali sannan ya mike ya futa waje.kuka na nakara ma volume ina kiran sunan Diddy da Ammy, kafar na kalla naga harya kumbura se kalli yakeyi hannu na na shiga yarfewa ina sake sabon kuka bude kofar akayi aka shigo tare da maida kofar aka rufe nidai bansan wanda ya shigo ba domin ido na yana rufe ina kuka, zama Hatim yayi a bakin gadon ta wajan kafa na ya dago kafar ya daura akan cinyar shi ya dauki roban man zafin da yaje dakin shi dake cikin nan sashin Ammy ya dauko, budewa yayi ya lakato a yatsarshi ya dan shafamin a saman kafa na da sauri na damko kafadar shi ina girgiza mishi kai wanda banma San nayi hakan ba,cak Hatim ya tsaya da abunda ya keyi ya bini da kallon daban ma San ya nayi ba sabida idona har yanzu a rufe suke se hawayen da kawai yake zubamin ta ciki, ganin bazan nutsu na tsaya ya gyaramin kafar a nutse bane yasa Hatim ya shiga murzamin kafar cikin hikima azaban da nakeji ne ya sani faduwa ta baya ina kankame filo ina cizon shi kamar wanda na samu wani jikin mutum qassss naji kafana yayi tare da wani irin zafi bansan lokacin da na sake filon ba da marayan kuka nace”wayyo Ammy na yau Kam na mutu, wayyo Allah na Diddy kuzo keda Jiddy kafata tafita wayyo ni marainiya”.seda Hatim ya tabbatar kafar ta gyaru don gocewa tayi sannan ya ajiye min kafa na a hankali asaman gadon, wani irin ajiyar zuciya nayi jin zafin yana raguwa,a hankali na shiga bude ido na na sauke akan Hatim dake tsaye yana rufe roban man zafin dake hannun shi ya dago ido mukayi ido biyu dashi na turo baki na, harara na Hatim yayi nayi saurin kauda kaina don bazan iya cigaba da kallon cikin idon Shiba hannun shi ya Sanya a aljihu yana bin jiki na da kallo jin shirun da nayi ne kuma banji Karan bude kofar shi ya fita bane ya sani dan juyowa,zubamin ido naga yayi da sauri na sanya hannu na janyo bargon dake gefe na rufe jiki na dashi, sake harara na Hatim yayi still yana kallo na murya kasa kasa yace “mara kunya kawai” baki na murguda mishi a hankali nace “ni se kallon min jiki akeyi”  ashe Hatim yaji ni, taku daya zuwa biyu naga Hatim yayi ya matso bakin gadon yace “me kikace” baki na turo gaba na sake kauda kaina gefe ba tare dana ce mishi komai ba don tsoron karya make ni nakeyi, juyawa yayi zai futa nabi bayan shi da kallo seda ya Kai bakin kofa ya kama handle din kofar ya juyo da sauri na kawar da kaina gefe kamar yanda yake a hankali ya bude bakin shi me cike da iko yace “karna kuma ganin ki babu hijab OK..” ya juya yayi fucewar shi ya barni ina kananun kuka.

Lami ne ta shigo ta kawo min tea ta zuba min a cup ta miko min ta balli magani pain relief guda biyu ta bani tace”Baban yaya ne yace na tabbatar kin sha a gabana” baki na mele don na San Hatim take nufi.

da sanyi safiya Diddy ta tawo sashin Ammy tayi sallama lokacin duk muna Kan dinning ta karaso Ammy tayi sauri ta janyo mata kujera don ta zauna tana kallon fuska na dana shagwabe fuskan tun sakkowa na daga sama Ammy se ririta ni takeyi da kalan tausayi Diddy tace” sannu qamshi na dazu nakejin mummunan labarin nan a gurin yaron arziqi Thariq har gida nafa yaron nan yayi tattaki yaje yake sanar min da karayan da kika yi a kafar ki “. zama Diddy tayi ta sunkuyo ta kasar tebur tana leka kafar tana kuma cigaba da jajan ta wannan karaya danayi,murmushi Ammy tayi tace” Shiriri tane irin na Thariq fa Diddy ba karyewa tayi ba gocewa kafar tayi”baki Diddy ta kama tana kallon Ammy tace “yo ai duk abu daya ne karyewan qashi da gocewar qashin” fuska na shagwabe kamar zanyi kuka nace “Diddy ni ki dauken ki tafi dani gidan ki har yanzu ciwo kafar yakemin” harara Hatim yamin daga inda yake,Kara kwanciya nayi a jikin Ammy baki Safeena ta tabe tare da maka mana harara nida dasu Ammy da suke sangarta ni tayi ta dauki cup din tea dinta tana kurba tana bin Kowa da ido.

Jiddy ne ta shigo sashin da saurin ta har zanin ta na shirin faduwa tun daga bakin kofa muka jiyo muryan ta “Oh ni Aisha wannan wani irin rayuwa ne haka? ace diyar arziqi kuma matar babban jikana ta samu tsautsayi ta karye ace an rasa wanda zaije ya gayamin har seda yar uwata tazo ta sanar min tukunna wallahi kudai yan gidan nan ku dunga neman yafiyar Allah akan kari” ta karasa maganar da matso kwalla tana karasowa gurin dinning din ta zauna tana dafa kafada na  tanamin sannu.

da mugun sauri Safeena ta kalli Hatim don gaskata maganar da kunnuwan ta ya jiyo mata Jiddy na fada,lumshe idon shi Hatim yayi kamar bai fahimci me take nufi ba juyo da kallon ta kan mu Safeena tayi ganin yanda Jiddy ta kama Hannu na dayan hannun kuma Diddy ne ta kama suka sanya ni a tsakiyar su na mika ma Thariq wayar hannu na ya riqe min muka fara tafiya a hankali ina dingisa qafar, tundaga qasa Hatim yabi kayan jiki na da kallo ina sanye da wando fallazo red Kala se dan adon fulawa baki a jikin wandon sena sanya yar top black wacce ta tsayamin iya quguna se kaina kuma hula red na saka se kafa na kuma bedroom silifas ne a qafa na Kai Hatim ya kada kawai yama Zafeer magana da ido da sauri Zafeer ya miqe ya nufi kan durowan falo yanda ake ajiye hijab din yin sallah idan bazaka shiga bedroom ba, da sauri ya iso gurin mu yanda muke tsaye ina hutawa Zafeer ya mikomin hijab din tare da warwarewa yana kokarin sanya min, kauda kaina nayi gefe a shagwabe nace “Ammy Kinga Zafeer ko”. dakuwa Ammy tayi ma Zafeer wanda yake tsaye yana dariya duk da Ammy taga lokacin da Hatim yama Zafeer din ido, a wayance Ammy tace ” kyaleshi qamshi na ki karba kisa zanyi maganin Zafeer. baki na turo na karbi hijab din na Sanya wanda yazo min har qasa, a boye Hatim ya sauke a jiyar zuciya yana mamakin kanshi  na wannan sabon yana yin da yake ji idan yaga zan futa babu hijab a jikin na har wani zafi yakeji a qirjin shi kuma Sam baya jin haka idan Safeena tayi don yanzu ma babu mayafi suka tawo amma baiji komai da hakan ba,kafadar shi ya daga ya cigaba da shan tea din shi ya kalli su Thariq wanda suka mike a tare Ammy tace “ku kuma ina zuwa kuka tashi baku gama breakfast ba?” Thariq ne ya shagwabe fuska don Kar Ammy ta hanasu yace “sorry Ammy zamu je muma sashin Diddy ne yanzu haka an hada ma qamshi kayan dadi tana ci ita kadai kuma Kinga ga wayan ta a Hannu na zan kai mata Kar a kirata” baki Ammy ta bude tana kallon Thariq tama rasa abunda zatace kawai ta gyada kanta ta mike daga kujeran dinning din tayi wucewar ta daki,ganin ta shige daki ne da sauri su Zunnurain suka fuce daga falon.

kallon Hatim wanda yake danna wayar shi kamar baya gurin Safeena tayi ta dan rage murya duk da fuskar ta akwai damuwa da fushi tace”ita wannan abar itace ashe matar ka? shiyasa jiya sabida karsu Zunnurain su kalli jikinta  jikin ka har na rawa ka tashi da sauri ka bita sama ka dauke ta kayi daki da ita, ita kuma sabida kwarewan ta a karuwanci a gidan surukan ta kuka kule daki ka ringa cinta a cikin dakin shiyasa take wannan zunduma ihun amma don rainin hankali Kun gama sheqe ayar ku shine zaku zo kuna raina mana hankali wai qashin tane ya goce” ta karasa maganar a zafafe kamar zata rufe Hatim da mugun duka.wani irin magigicin kallo Hatim yayi ma Safeena wanda ya Sanya Safeena rike bakin ta da hannun ta da sauri kamar wacce akace tayi hakan.

 

 

Kuyi manage please.

 

*Rashow* 07052100719 chat me up.

Leave a Reply

Back to top button