Hausa Hip HopLatest Musics
[Music] Mr 442 ft. OviZta – Na Zabo Ne
Sponsored Links
Mr 442 shugaban kamfanin NorthyWood Entertainment tare da OviZta dan Minister sun saki wakarsu mai taken, “Na Zabo Ne” (mp3 download).
Mawakan guda biyu duk ‘yan Hausa Hip Hop, OviZta kam ya shahara kamar yadda shi kansa Mr 442 din ba bare ba.
Wakar nan ta, “Na Zabo Ne” ta yi dadi, domin in dai kai masoyin wakokin Hip Hop ne to tabbas za ka so ta.
A baya Mr 442 ya fito a wakoki irinsu, “Yaga Yaga Mehn“, “Jigida” da sauransu.
Masoyan 442 da Ovista ku sauke wakar nan tasu yanzu.