Hausa Hip HopLatest Musics
[Music] Mr 442 ft. Murja Ibrahim – Yaga Yaga Mehn
Sponsored Links
![[Music] Mr 442 ft. Murja Ibrahim - Yaga Yaga Mehn Yaga Yaga Mehn](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/yaga-yaga-mehn-300x300.jpg)
Duniya juyi-juyi, daga barbadancin tiktok yau kuma Murja ta yi juyi wanda yafi juyin juya hali ta koma waka.
Hoh! Ina daukacin masoyan Murja Ibrahim Kunya? Mutuniyar fa ta takarkare ta suburbudo muku sabuwar waka ita da mawakin Hausa Hip Hop, Mr 442.
Mr 442 mawaki shugaban tawagar Dream Chasers Record tare da Murja Ibrahim sun saki sabuwar wakarsu mai taken, “Yaga Yaga Mehn” (mp3 download).
Ban dai samu nutsuwar sauraron wakar nan ba amma dai kai da ji an sako murja ka san wakar za ta matukar nishadantar.
Wannan ce wakar Murja Ibrahim Kunya ta farko, za ku iya sauketa, ku saurareta sannan ku yi sharhi a kanta.
![[Music] Aminu Ala - Falakin Gombe falakin gombe](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/falakin-gombe.webp)
![[Music] Namenj - Manyan Mata Series Sound Track Manyan Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/manyan-mata-series.webp)
![[Music] Z Square - Giwar Mata Giwar Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/z-square-giwar-mata.jpg)
![[Music Video] Auta Waziri - Ke Nake Gani Ke Nake Gani](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Ke-nake-gani.jpg)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Kaduna Sai Uba Sani Uba Sani](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/rarara-uba-sani.jpg)
![[Music] Umar M Shareef - Dawisun Mubi Dawisun Mubi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/dawisun-mubi.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Cikin Zuciya Cikin Zuciya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Auta-MG-Boy-Cikin-Zuciya.jpg)
![[Music] Ali Jita - Salma Salma](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Ali-Jita-Salma.jpg)
![[Music] Hussaini Danko - Mawaki Mayaki Mawaki Mayaki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/hussaini-danko-mawaki-mayaki.webp)
![[Music] Musa Africa - Baby Jo Musa Africa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/musa-africa.jpg)