Hausa MusicLatest Musics

[Music] Nura Oruma – Malam Yasan Allah

Sponsored Links

Nura Oruma

Matashin mawakin siyasar nan, Nura Oruma ya daddage ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Malam Ya San Allah” (mp3 download).

Kuma da ma duk wanda ya ce ma Malam bai san Allah kai kanka ka san raina ma wayo kawai ya ke kokarin yi.

Oruma ya yi wannan waka ga Kajiji, chairman scholarship board Sokoto State. Hakan na nufin shi ma Nura dai Sakkwato ne birnin Shehu.

To, ban son yawan surutu domin a zahiri ma ni ba ma’abocinsa ba ne, amma dai za ku iya sauke wannan wakar kai tsaye yanzu haka.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button