Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sadiq Saleh – In Bake Ki Kula Remix

Sponsored Links

Sadiq Saleh In Bake

Matashin mawakin nan, Sadiq Saleh mai abin ya motsa ya fitar da remix din wakarsa mai taken, “In Bake Ki Kula” (mp3 download).

Wakar ta yi dadi tare da armashi, za ku ji dadin sauraronta kwarai da gaske.

Also Download: Sadiq Saleh – Fana’e

To, ina daukacin masoyan wakokin Sadiq Saleh? Sai ku hanzarta tare da gaggauta sauke wannan remix yanzu.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button