Hausa MusicLatest Musics
[Music] Hussaini Danko – Mawaki Mayaki
Sponsored Links
Na tabbata ba za ku iya mantawa da 2018, 2019 ba lokacin da Hussaini Danko ya rinka sakin zafafan wakoki wadanda suka rinka tashe da daukaka.
To, ga dukkan alamu ya dawo sa wata sabuwar wakarsa mai taken, “Mawaki Mayaki” za ku iya sauketa daga shafin nan.
Ban dai san ta yadda aka yi mawaki ya zama mayaki ba, amma dai in ku ka saurari wakar za ku rarrabe tsakanin aya da tsakuwa.
Also Download: Hussaini Danko – Dattijo
Da ina da isasshen lokaci da na cika ku da surutu yadda ya kamata game da sabuwar wakar nan ta Danko.
Amma ba na son na bata muku lokaci wurin janku da dogon surutu maras kan gado.
Ina daukacin masoya wakokin Hussaini Danko? Sai ku yi maza ku sauke wakar nan tasa yanzu.