Entertainment GistNews

Wai Da Gaske Kamal Aboki Ya Rasu? Shin Kamal Aboki Ya Rasu

Sponsored Links

Kamal Aboki

Barkanku da wannan rana.

Na ga mutane da daman a tambayoyi game da rasuwar fitaccen dan was an barkwancin nan, Kamal Aboki. Wai Kamal Aboki Ya Rasu?

To amsarku dai kai tsaye zan bayar da ita a cikin wannan rubutu nawa. Kwarai da gaske Kamal Aboki ya rasu, kuma sakamakon hatsarin mota ya rasu a hanyarsu ta dawowa Kano daga Maiduguri.

Karanta Labarin Rasuwarsa: Fitaccen Dan Wasan Comedy, Kamal Aboki Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota

Ba a yin karyar mutuwa, in aka ce mutum ya mutu to fa ya mutu din, saboda haka mu dai babu abin da za mu ce game da wannan lamari face;

Allah ya jikan Kamal Aboki da sauran wadanda suka rasu tare, kai da ma sauran al’ummar musulmi baki dayansu.

Leave a Reply

Back to top button