Entertainment GistKannywoodNews

Fitaccen Dan Wasan Comedy, Kamal Aboki Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota

Sponsored Links

Kamal Aboki

Yanzu mu ka samu labarin rasuwar fitacce kuma sanannen dan was an barkwancin nan, Kamal Aboki ya rasu sakamakon hatsarin mota a kan hanyarsu ta dawowa Kano daga Borno.

Mummunan hatsarin ya auka da Kamal Aboki, abokinsa ‘Dan Yarabawa da sauran fasinjojin da ke cikin motar inda Allah ya karbi rayuwar Kamal.

Hakika wannan abu na da matukar tsuma zuciya kwarai da gaske. Mu dai fatanmu Allah ya sa ya cika da imani, ya rahamshehi da rahamarsa ya gafarta masa ba don halinsa ba.

Leave a Reply

Back to top button