Hausa MusicLatest Musics
[Music] Naziru Sarkin Waka – Nasiru Yusuf Gawuna
Sponsored Links
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Nasiru Yusuf Gawuna Sarkin Waka](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sarkin-waka-wakar-gawuna-300x169.jpg)
Yo! Ina kuke? Yau fa Naziru Ahmad (Sarkin Waka) ya saki sabuwar waka wacce ya rerawa dan takarar gwamna a jam’iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna. Za ku iya download dinta.
Nasiru Yusuf Gawuna dai matakimakin Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne kuma dan takarar gwamnan jihar Kano.
A baya za ku ji Sarkin Wakar ya wake Atiku sarai yadda ya kamata. Kun ji ma sunan wakar “Sai Mun Bata Wuta”. Kuma yanzu haka yana cikin jerin mawakan Atiku na Arewacin Najeriya.
Ni fa na shiga rudani, shin Sarkin Waka wacce jam’iyya ko dan takara yake goyon baya ne? Ko dai ya zama kaska rabi mai jini?
Kada na bata muku lokaci, masoyan Gawuna za ku iya sauke wagga waka ta Sarkin Waka yanzu.
![[Music] Aminu Ala - Falakin Gombe falakin gombe](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/falakin-gombe.webp)
![[Music] Namenj - Manyan Mata Series Sound Track Manyan Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/manyan-mata-series.webp)
![[Music] Z Square - Giwar Mata Giwar Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/z-square-giwar-mata.jpg)
![[Music] Adam A. Zango - Wane Yaro Adam A Zango](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Adam-A-Zango.jpg)
![[Music] Hussaini Danko - Hujja Hussaini Danko](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/hussaini-danko.jpg)
![[Music] Auta Waziri - Sabon Gwamna a Kaduna Sabon Gwamna a Kaduna](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Auta-Waziri-Sabon-Gwamna-a-Kaduna.jpg)
![[Music] Loyal C. ft. NT4 - Rabin Raina nt4](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/nt4.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Da Gaske Kaunarki Nake Auta MG Boy](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/auta-mg-boy.jpg)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Aiyukan Janar Buhari Dauda Kahutu Rarara](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/dauda-kahutu-rarara.jpg)
![[Music] Ahmerdy - Aure Aure](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ahmerdy-Aure.jpg)