[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker – Kyakkyawa
![[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker - Kyakkyawa Kyakkyawa](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Kyakkyawa-300x259.jpg)
Yariman mawakan Hausa, Hamisu Breaker Dorayi tare da matashin mawaki Abu Sadeeq sun saki sabuwar wakarsu ta hadaka mai taken, “Kyakkyawa” (mp3 download).
Na saurari wakar nan ta hadaka sau ba adadi daga jiya zuwa yau, kwarai kam akwaita da dadin sauraro.
Kuma an juye kwando-kwandon tankwasa harsashe da dadadan kalamai a cikin wakar nan ta Kyakkyawa.
Kai da jin an ambaci kyakkyawa ka san wata diyar ake son wakewa tare da kodawa kamar wata wuka.
A baya-bayan nan, Hamisu Breaker ya saki wakokinsa irinsu, “Ole” wacce yayi shi da mawakin Hausa Hip Hop, wato Lsvee.
To, ina kafitanin daukacin masoyan wakokin Hamisu Breaker da kuma wannan sabon mawaki Abdu Sadeeq?
Ku yi gaggawar sauke wannan waka tasu yanzu daga shafin nan namu mai albarka. Ku yi share.
![[Music] Nura Oruma - Malam Yasan Allah Nura Oruma](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Nura-Oruma.webp)
![[Music] Kizz Daniel - RTID (Rich Till I Die) Rich Till I Die](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Kizz-Daniel-RTID-Rich-Till-I-Die.webp)
![[Music] Ali Jita - Maimuna Maimuna](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/ali-jita-maimuna-song.jpg)
![[Music] Kawu Dan Sarki - Masauki Masauki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Kawu-Dan-Sarki-Masauki.jpg)
![[Music] Auta Waziri - Farin Cikina auta waziri](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/auta-waziri.jpg)
![[Music] Z Square - Giwar Mata Giwar Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/z-square-giwar-mata.jpg)
![[Music] Sani Ahmad - Malama Malama](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/sani-ahmad-malama.jpeg)
![[Music] Ali Jita - Tauraruwa Tauraruwa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ali-Jita-Tauraruwa.webp)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Dodo Allah Maimaita Matawalle Da Rarara](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Matawalle-da-Rarara.jpg)
![[Music] Farfesan Waka - Misalai (Exemplary Leader) Misalai](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/misalai-mp3.jpg)