Hausa MusicLatest Musics
[Music] Kawu Dan Sarki – Masauki
Sponsored Links
Song Title: Masauki
Singer: Kawu Dan Sarki
Album: Single
Producer: Kawu Dan Sarki
Song Size: 2.6MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Ya kara saki, mawakin Hausa mai tashe, Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Masauki” Mp3 Download. Da alamu wakar kam ta soyayya ce, don im ba ku manta ba shi ya yi wakar Ingallo.
Ina masoyan Kawu? Ku sauke wannan waka tasa yanzu daga shafinmu.