Hausa Music
-
![[Music] Auta MG Boy - Ta Bani Ta Bani](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auta-mg-boy-ta-bani.jpg)
[Music] Auta MG Boy – Ta Bani
Auta MG Boy, fitaccen mawakin Hausa ya fitar da wata zazzafar wakarsa mai dadi mai taken, “Ta Bani” (mp3 download).…
Read More » -
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Auren Kiyaya auren kiyaya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auren-kiyaya.jpg)
[Music] Naziru Sarkin Waka – Auren Kiyaya
Naziru Ahmad, tsohon sarkin wakar san Kano, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Auren Kiyaya” (mp3 download). Wakar dai ta…
Read More » -
![[Music] Sani Liya Liya - Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku) Layi Roka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/layi-roka.jpg)
[Music] Sani Liya Liya – Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku)
Wohoho! Ina diyan jam’iyyar PDP? Ga wata sabuwar zazzafar wakar fa Sani Liya Liya ya kara yi wa Atiku. Ita…
Read More » -
![[Music] Sulaiman Andoss - Nafisa Nafisa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/sulaiman-andoss-nafisa.jpg)
[Music] Sulaiman Andoss – Nafisa
Matashin mawaki, Sulaiman Andoss, ya kara fitar da wata zazzafar wakar tasa mai taken, “Nafisa” (mp3 download). A cikin wakar…
Read More » -
![[Music] Hussaini Danko - Dattijo Hussaini Danko](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/hussaini-danko.jpg)
[Music] Hussaini Danko – Dattijo
Wannan karon kuma Hussaini Danko, dankon waka gwangwajemu yayi da sabuwar wakar siyasa. Mawakin na nanaye, kuma mai wakokin siyasa…
Read More » -
![[Music] Sani Ahmad - Sai Da Ke Sani Ahmad](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sani-ahmad.jpg)
[Music] Sani Ahmad – Sai Da Ke
Albishirinku masoyan wakokin Hausa, yau ma ga wata mun kawo muku audiyonta da bidiyonta a tare. Sani Ahmad, mawakin wakokin…
Read More » -
![[Music] Ali Jita - Salma Salma](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Ali-Jita-Salma.jpg)
[Music] Ali Jita – Salma
A cikin bibikon wakokin da Mawaki mai makogwaron zinare ya rike wa wuta ya wake sunan mata da yawa. Tun…
Read More » -
![[Music] Hussaini Danko - Hujja Hussaini Danko](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/hussaini-danko.jpg)
[Music] Hussaini Danko – Hujja
Haba wa Hussaini Danko ai duniya ne in dai a fannin waka ne, in dai ya damke madauka, sai kuma…
Read More » -
![[Music] Abdul D. One - Sanadinki Sanadinki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/abdul-d-one-sanadinki.jpg)
[Music] Abdul D. One – Sanadinki
Mawakin Hausa, Abdul D. One ya saki sabuwar wakarsa ta soyayya mai taken, “Sanadinki” (mp3 download). Yo dama ai babu…
Read More » -
![[Music] Salim Smart - Inda So Yake Inda So Yake](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Inda-So-Yake.jpg)
[Music] Salim Smart – Inda So Yake
Wannan karon fa Salim Smart ya matukar dage kwarai da gaske. Gashi ya saki sabon remix na wata wakarsa, “Inda…
Read More » -
![[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker - Kyakkyawa Kyakkyawa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Kyakkyawa.jpg)
[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker – Kyakkyawa
Yariman mawakan Hausa, Hamisu Breaker Dorayi tare da matashin mawaki Abu Sadeeq sun saki sabuwar wakarsu ta hadaka mai taken,…
Read More » -
![[Music] Isah Ayagi - Amini Amini](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Isah-Ayagi-Amini.jpg)
[Music] Isah Ayagi – Amini
Na kwana biyu ban ji waka mai taba zuciya da dadin sauraro ba irin wannan, wakar ta Isah Ayagi mai…
Read More »