Hausa MusicLatest Musics

[Music] Naziru Sarkin Waka – Auren Kiyaya

Sponsored Links

Auren Kiyaya
Naziru Ahmad, tsohon sarkin wakar san Kano, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Auren Kiyaya” (mp3 download).

Wakar dai ta bikin aure ce, kuma kamar yadda ya saba wakokinsa, akwai masu amshi a cikinta. Sai dai fa ba mata bane don dama shi bai cika waka da mata ba.

Kowanne mawaki yana da nashi salon na musamman, to, shi ma Naziru nashi salon special ne.

A baya-bayan nan, Sarkin Waka ya saki wakoki irinsu, “Nasiru Yusuf Gawuna“,  “Katin Zabena” da sauransu.

Masu son kallon bidiyon wakar nan sai ku kalleshi kai tsaye a tashar Youtube ta Naziru Sarkin Waka.

Yo! Ina daukacin masoyan wakokin Naziru Sarkin Waka? Ku sauke wannan wakar tasa yanzu.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button