Hausa MusicLatest Musics

[Music] Abdul D. One – Sanadinki

Sponsored Links

Sanadinki
Mawakin Hausa, Abdul D. One ya saki sabuwar wakarsa ta soyayya mai taken, “Sanadinki” (mp3 download).

Yo dama ai babu abinda Abdul din ya fi shahara a kai sama da wakokin soyayya, don haka ina da yakinin kowa ya sanshi muddin yan sauraron wakokinsa.

Kuma magana fisabililahi wakar tayi dan karen dadi, saboda kun san shi in yana wakarsa bai wani yage murya, a hankali yaka rera wakokinsa.

Tabbas, in dai wakar sauraro kake bida to kawai sauke wakar nan domin ka ji ta yadda ka so.

A baya-bayan nan, Abdul D. One ya saki wakoki irinsu, “Auren Alaqa“, “Oyoyo Farin Ciki” kai har ma da album dinsa na baya.

Ina daukacin masoyan D. One? ku sauke wakar nan yazu daga shafin nan namu mai albarka.

Leave a Reply

Back to top button