Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ali Jita – Salma
Sponsored Links
![[Music] Ali Jita - Salma Salma](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Ali-Jita-Salma-300x169.jpg)
A cikin bibikon wakokin da Mawaki mai makogwaron zinare ya rike wa wuta ya wake sunan mata da yawa.
Tun daga kan su Indo, Hajara, Asiya da sauransu.
Hoh! To, yau ma ga Ali Jitan ya takarkare ya wake “Salma” (mp3 download) wakar fa ta yi dadi aradu.
Ku tafa hannuwa salma, ku jinjinawa salma, halin kwarai gareta ga ta salma. Kai bai dai na barku haka, don in na biye wa dadin wagga waka sai mu cika doguwar takarda da baitukanta.
A baya-bayan nan, Ali Jiya ya saki wakoki irinsu, “Gari Ya Waye“, “Atiku Ne Zabinmu“, “Asiya” da sauransu.
Wohoho! Ina masu son sauraron wakokin jitan waka? Ku hanzarta sauke wagga waka tasa yanzu-yanzu ciki azama da karsashi.
![[Music] Farfesan Waka - Dalili Dalili](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/farfesan-waka-dalili.webp)
![[Music] Namenj - Idanuna The North Star](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/Namenj-the-north-star-album.jpeg)
![[Music] Nura M. Inuwa - Gidan Sarauta Gidan Sarauta](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/Nura-M-Inuwa-Gidan-Sarauta.jpg)
![[Music] Madox TBB - Tunkwal ft Mr 442 x Safaa x Murja Tunkwal](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/Madox-TBB-Tunkwal.jpg)
![[Music] Sulaiman Andoss - Ina Raye Saboda Ke Sulaiman Andoss](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/sulaiman-andoss.jpg)
![[Music] Umar MB - Dan Jarida Series Sound Track Dan Jarida](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/dan-jarida-series.jpg)
![[Music] Auta Waziri - Autar Mata Auta Waziri](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/auta-waziri.jpg)
![[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker - Kyakkyawa Kyakkyawa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Kyakkyawa.jpg)
![[Music] Ahmad Shanawa - Na Damu Da Ke Ahmad Shanawa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/ahmad-shanawa-na-damu-da-ke.jpg)
![[Watch] Umar M. Shareef - Zuciya Official Video ft. Saudat Umar Zuciya Official Video](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Zuciya-Offical-Video.jpg)