Hausa MusicLatest Musics
[Music] Auta MG Boy – Ta Bani
Sponsored Links
![[Music] Auta MG Boy - Ta Bani Ta Bani](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auta-mg-boy-ta-bani-300x225.jpg)
Auta MG Boy, fitaccen mawakin Hausa ya fitar da wata zazzafar wakarsa mai dadi mai taken, “Ta Bani” (mp3 download).
Kutmelesi, ban san me ta bashi ba, amma dai ina da yakinin zunzurutun zallar lubayya ta bashi.
Ba fa adawa, Auta MG Boy ya iya wakoki masu ratsa cikin rantsatstsun zuciyoyin masoya maza da mata.
A baya bayan nan, Auta ya fitar da wadansu sabbin wakokinsa irinsu, “Akwai Bayani” wacce suka yi shi da Sadeeya Cameroon.
Kuma Autan ne dai ya yi wakoki irinsu, “Inaji Dake“, “Da Gaske Kaunarki Nake“, “Cikin Zuciya” da sauransu.
To, kada na cikaku da dan banzan surutu, ina daukacin masoyan Auta? Ku hanzarta sauke wannan waka tasa.
Fatan za ku ji dadinta. Kada ku manta ku cigaba da ziyartar HausaeDown domin samun karin wasu wakokin.
![[Music] Farfesan Waka - Dalili Dalili](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/farfesan-waka-dalili.webp)
![[Music] Namenj - Idanuna The North Star](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/Namenj-the-north-star-album.jpeg)
![[Music] Nura M. Inuwa - Gidan Sarauta Gidan Sarauta](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/Nura-M-Inuwa-Gidan-Sarauta.jpg)
![[Music] Farfesan Waka - Misalai (Exemplary Leader) Misalai](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/misalai-mp3.jpg)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Fulbe fulbe](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/rarara-fulbe.webp)
![[Music] Auta Waziri - Kano Gawuna Garo Kano Gawuna Garo](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/kano-gawuna-garo.jpg)
![[Music] Gamayyar Waka - Katin Zabena Katin Zabena](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/katin-zabena.webp)
![[Music] Auta MG Boy - Cikin Zuciya Cikin Zuciya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Auta-MG-Boy-Cikin-Zuciya.jpg)
![[Music] Sani Ahmad - So Ne So Ne](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/sani-ahmad-so-ne.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Mai Farin Jini Mai Farin Jini](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Auta-Mg-Boy-Farin-Jini.jpg)