Hausa Music
-
[Music] Ado Gwanja – Dan Adam
Yo shi dama ai dan adam ba a iya masa sam, duk yadda ka kai da son iya masa wataran…
Read More » -
[Music] Rarara – Kashim Da Tinubu Zan Zaba ft. Baban Chinedu
Cikin ‘yan kwanakin nan fa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya matukar rike wuta sai sakin sabbin wakokin Tinubu da…
Read More » -
[Music] Gamayyar Mawaka – Magajin Baba
Yau, wakar gamayyar gurguzun ‘yan Kannywood wadanda ke goyon bayan takarar Nasiru Yusuf Gawuna muka kawo muku. Gammayar ta hadar…
Read More » -
[Music] Isah Ayagi – Haske Ya Fito
Isah Ayagi shahararren mawakin soyayya ya fitar da wata sabuwar waka mai zafi mai taken, “Haske Ya Fito” (mp3 download).…
Read More » -
[Music] Rarara – Lema Ta Sha Kwaya
Dauda Kahutu Rarara, fitaccen mawakin Buhari da Tinubu tare da Baban Chinedu sun fitar da sabuwar waka mai taken, “Laima…
Read More » -
[Music] Ali Jita – APC Sun Ci Taliyar Karshe
Sakamakon siyasa kullum karatowa take, hakan ya sa mawakan Hausa su ka canza akalar wakarsu zuwa ga ta siyasa. Shi…
Read More » -
[Music] Auta MG Boy – Sai Jagaba Asiwaju
Auta MG Boy ya daddage ya gwangwaje dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu da sabuwar wakai…
Read More » -
[Music] Rarara – Wa Kukeso Tinubu
Shaharararren mawakin siyasa, nawakin Baba Buhari kuma mawaki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wato Dauda Kahutu Rarara da Nura M. Inuwa,…
Read More » -
[Music] Ali Jita – Mai Jita Remix
Shahararren mawakin Hausa, wato Ali Jita mai makwogwaron zinare ya fitar da remix din tsohuwar wakarsa mai taken, “Mai Jita”…
Read More » -
[Music] Shamsiyya Sadi – Soyayyar Yar Makaranta Ta 2
Matashiyar mawakiya, Shamsiyya Sadi ta saki sabuwar wakarta mai taken, “Soyayyar Yar Makaranta Ta 2” (mp3 download). Wakar nan tayi…
Read More » -
[Music] Sulaiman Andoss – Kallon Kauna
Sulaiman Andoss, matashin mawakin Hausa ya fiyar da wata sabuwar wakarsa mai tururi mai taken, “Kallon Kauna” (mp3 download). Sai…
Read More » -
[Music] Umar MB – Idanun Ki
Matashin mawakin soyayya, Umar MB ya fitar da wata sabuwar waka mai taken, “Idanun Ki” (mp4 & mp3 download). Cikin…
Read More »