Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sulaiman Andoss – Nafisa
Sponsored Links
Matashin mawaki, Sulaiman Andoss, ya kara fitar da wata zazzafar wakar tasa mai taken, “Nafisa” (mp3 download).
A cikin wakar dai Sulaiman babu wacce ya zage ya wake fiye da tauraruwarsa kuma jarumarsa, Nafisat.
A baya-bayan nan, Sulaiman ya yi wakoki irinsu, “Ajiyar So“, “Ina Raye Saboda Ke“, “Me Dankwali” da sauransu.
Don haka ina mai sanar da kafitanin masoyansa cewa; ga wata sabuwa ya saki, sai ku hanzarta sauketa.
Ku yi download na wannan waka daga shafin HausaeDown, kada ku manta ku yi share domin saura su san da ita.