Latest Musics
[Music] Sadiq Saleh – A Zuciya
Sponsored Links
Yayinka ake Sadiq Saleh, ga dukkan alamu wannan lokacin naka ne, sai ka ci zamaninka yadda ka so, Allah ne ya yarda.
Yau, mun zo muku da sabuwar wakar Sadiq Saleh mai taken, “A Zuciya” (mp3 download) za ku iya daukarta.
Also Download: Sadiq Saleh – A Bikin Suna
Ina daukacin masoyan Sadiq Saleh? Ku hanzarta sauke wakar nan yanzu cikin sauki, za kuma ku iya sauraronta a shafin nan kai tsaye.
Karin armashin wakar ma shi ne, akwai mawakiyar nan Hairat Abdullahi a cikin wakar domin ita ta yi masa amshi.