Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ado Gwanja – Luwai

Sponsored Links

Luwai

Bayan gagarumar nasarorin da tagwayen wakokinsa irin su Warr, Chass su ka yi a shekarar 2022, yau ma gashi ya zo da wata sabuwa mai taken Luwai.

Ado Isah Gwanja na Mai Dawayya kuma mawakin Mata ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Luwai” wacce ta karade Tiktok (mp3 download).

Also Download: Ado Gwanja – Mai Mala Buni

Hakika ban dai saurari wakar nan ba har yanzu, amma fa ga dukkan alamu za ta yi matukar dadin sauraro kwarai.

Ina ma’abota sauraron wakokinsa? To, sai ku yi hanzarin sauketa yanzu daga shafin HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button