Hausa MusicLatest Musics

[Music] Aminu Ala – Canjin Kudi ft. Miftahu Umar

Sponsored Links

Canjin Kudi

Daktan mawaki kuma yariman Adabi, Aminu Alan Waka tare matashin mawaki, Miftahu Umar sun saki waka mai taken, “Canjin Kudi” (mp3 download).

Abin da nake tunani shi ne; sun yi wakar nan ne domin taya malam Shehu jimami game da ha’u’la’in da aka shiga sakamakon canjin nan na kudi.

Wai! Wai! Wai!

Duk wanda ya ce ma ba’a ji jiki sakamakon canjin kudin nan ba, kace kaniyarsa karya ya ke.

Za ku iya sauke wakar nan kai tsaye.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button