Hausa MusicLatest Musics

[Music] Rarara – Kashim Da Tinubu Zan Zaba ft. Baban Chinedu

Sponsored Links

Kashim Da Tinubu Zan Zaba
Cikin ‘yan kwanakin nan fa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya matukar rike wuta sai sakin sabbin wakokin Tinubu da Shettima.

Mawakan APC, Dan Kahutu Rarara da Baban Chinedu sun saki sabuwar wakarsu nai taken, “Kashim da Tinubu Zan Zaba” (mp3 download).

Wannan wakar ta biyo bayan jerin gwanon zafafan wakokin da Rarara ya yi wa uban gidansa Tinubu.

Karin Wakokin Tinubu:

Kur’ani wakar ga ta matukar yin dadi, kuma duk masoyin APC zai matukar jin dadin sauraronta.

Ina masoyan Rarara da Kuma Babban Chinedu? Ku hanzarta sauke Kashim da Tinubu Zan Zaba daga shafin HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button