Hausa Music
[Music] Ado Gwanja – Dan Adam
Sponsored Links
Yo shi dama ai dan adam ba a iya masa sam, duk yadda ka kai da son iya masa wataran sai ya gwasile ka.
Ado Isah Gwanja, mawakin mata ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken, “Dan Adam” (mp3 download). A cikinta ya yi bayanin yadda ba a iya wa dan adam.
Kuma a baya-bayan nan ya saki wakoki irinsu, “Salma Amarya“, “Chass“, “Warr” da sauransu.
A cikin wakar nan kam akwai baituka wadanda mutum za su kawatar da shi tare da tunatarshi game da dan adam.
Ina daukacin masoyan Ado Gwanja? Ku gaggauta sauke wakar nan tasa mai taken, “Dan Adam” daga shafin HausaeDown.
Inda ya burgani a cikin wakar nan shi ne; inda ya ce ko ya mutu sai an daureshi don ba a iya masa.