Hausa MusicLatest Musics
[Music] Abdul D. One – Ina Cikin Kunci
Ma’abota sauraron wakokin Abdul D. One ku sauke wakarsa mai taken, “Ina Yawan Kunci” (mp3 download).
Ba mamaki a kan soyayya Abdul din ke yawan yin kunci, amma ga dukkan alamu wakar tasa za ta yi dadi.
Also Download: Abdul D. One – Sanadinki
Saboda haka sai ku sauketa ko kuma ku saurareta kai tsaye daga shafin HausaeDown.