Hausa MusicLatest Musics
[Watch] Kawu Dan Sarki – Alakarmu Official Video
Sponsored Links
Ya fa fito, ya shigo, ku kawai ya ke jira.
Ina masoyan matashin bafillacen mawakin nan mai wakar Ingallo? Kawu Dan Sarki na ke magana. Ina kuke?
Ku kalla tare da sauke sabuwar wakarsa mai taken alakarmu, tana nan a tasharsa ta Youtube.
Also Download: Meleri – Zare ft. Kawu Dan Sarki
Domin saukaka muku komai da komai hakan ya sa muka ga ya dace mu kinkimota mu kawo muku ita ta shafin nan, yadda daga nan za ku iya kallonta a Youtube.
Kalli Bidiyon Wakar a Youtube: