Hausa MusicLatest Musics

[Music] Garzali Miko – Kaunarki Nake

Sponsored Links

Kaunarki Nake
Mawakin Hausa, Garzali Miko, mai wakar Sama Lulaye, ya saki sabuwar wakarsa ta soyayya. Allah sarki, kaunarki nake sunan wakar.

Also Download: Garzali Miko – Zan Sha Madara

Ku sauke sabuwar wakar mawaki Garzali Miko mai taken “Kaunarki Nake” mp3 download. Za ku iya daukarta daga shafin nan namu yanzu cikin sauki.

Kauna mai dadi, to a wannan waka Garzali fa bala’in kaunarta yake, saboda haka sai ku hanzarta yin download dinta.

Leave a Reply

Back to top button