Hausa MusicLatest Musics

[Audio + Video] Sadiq Saleh – Abun Ya Motsa (Zanayo Shagwaba)

Sponsored Links

Abin Ya Motsa
Ku matsa, wallahi abin ya motsa. Yana sukan rai…. To, wakar matashin mawaki Sadiq Saleh muka kawo muku sabuwa mai taken “Abin Ya Motsa” za ku ji dadinta.

Ga dukkan alamu wakar fa kowa-da-kowa na mararinta, musamman masu vidiyo a manhajar Tiktok.Yau ga bidiyonta da audion duka mun kawo muku.

Also Download: Sadiq Saleh – A Zuciya

Ina kuke? Ku kalli bidiyon wannan waka a tashar Youtube ta Sadiq Saleh:

Ga masu son sauke cikakken audiyon wakar ku ma sai ku yi duba zuwa kasa domin sauke cikakken audiyon wakar nan.

Leave a Reply

Back to top button