Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ahmad Delta – Tilo ft. Murja Baba
Sponsored Links
Murja Baba kam kowa ya san shahararriyar mawakiya ce, babu adawa, yau kuma sai ga wakarta ita da Ahmad Delta.
Wow!
Matashin mawakin nan, Ahmad Delta tare da Murja Baba sun saki sabuwar waka mai taken, “Tilo” (mp3 download).
Wakar ta yi armashi, za kuma ku ji dadin sauraronta kwarai da gaske.