Garzali Miko
- Hausa Music
[Music] Garzali Miko – Sarauniyata ft. Zuwaira Isma’il
Wow, wannan karon kuma wakar da fitacciyar mawakiya mai yin amshin nan, Zuwaira Isma’il muka kawo muku. To, amma a…
Read More » - Latest Musics
[Music] Garzali Miko – Zan Sha Madara
Ko banza tsohuwar zuma tana magani, domin kuwa yau mun tuna da ita gashi har mun kawo muku ita. Ina…
Read More » - Hausa Music
[Music] Rarara – Wa Kukeso Tinubu
Shaharararren mawakin siyasa, nawakin Baba Buhari kuma mawaki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wato Dauda Kahutu Rarara da Nura M. Inuwa,…
Read More » - Hausa Music
[Music] Garzali Miko – Ina Da Dalili
Marhaba, ku dauki sabuwar wakar mawakin Hausawan duk duniya, Garzali Miko, mai taken “Ina Da Dalili” mp3 download. Wakar ta…
Read More » - Hausa Music
[Music] Garzali Miko – Zata Kasheni
Mawakin Ayye Sama Lulaye, Garzali Miko, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Zata Kasheni” mp3 download. Za ku iya daukarta…
Read More » - Hausa Music
[Music] Garzali Miko – Kaunarki Nake
Mawakin Hausa, Garzali Miko, mai wakar Sama Lulaye, ya saki sabuwar wakarsa ta soyayya. Allah sarki, kaunarki nake sunan wakar.…
Read More » - Hausa Music
[Watch] Garzali Miko – Ke Daya Ce Official Video Featuring Rashida Niger
Mawakin Hausa, Garzali miko ya saki bidiyon sabuwa wakarsa mai taken “Ke Daya Ce” wadda ya yi bidiyonta da Rashida…
Read More » - Hausa Music
[Music] Garzali Miko ft. Rashida Niger – Ke Daya Ce
Ku yi download din sabuwar wakar mawakin Hausa, Garzali Miko tare da Rashida Niger mai taken “Ke Daya Ce” mp3…
Read More » - Hausa Music
[Music] Garzali Miko – Fatima
Ina daukacin masoya da ma’abota sauraron wakokin mawaki Garzali Miko? Yau mun kawo muku sabuwar wakarsa mai taken ‘Fatima’ mp3…
Read More » - Hausa Music
[Music] Garzali Miko – Asali Na
Sauke sabuwar wakar Garzali Miko mai taken ‘Asalina’ mp3 download. Da alamu wakar tasa kam ya yi ta ne a…
Read More » - Hausa Music
[Music] Garzali Miko – Ashe So Yana Da Rana
Download sabuwar wakar Garzali Miko mai taken Ashe So Yana Da Rana mp3 download. Wadda ya saki 2022. Ku sauke…
Read More »