[Music] Tijjani Gandu – Ku Canza Kudi Mu Canza Gwamnati

Tijani Gandu

Tijani Gandu

Fitaccen mawakin Kwankwasiyyar nan kuma mawakin Abba Gida Gida, Tijjani Gandu ya saki sabuwar waka mai taken, “Ku Canza Kudi Mu Canza Gwamnati” (mp3 download).

Ita dai wakar nan zan iya cewa mahangubar ce ga jam’iyyar APC domin da su yake daga sama har kasa.

Buhari ya gama canza kudinsa, ita kuwa jam’iyya mai kayan dadi, NNPP, ta kwace gwamnati daga sama har kasa.

Shin kuna ganin hakan zai yiwu kuwa? Bayan zabe bai wuce sati daya ba?

Mulki dai Allah (S.W.T.) shi ke bayar da shi ba mutum ba, saboda haka za mu zuba ido mu ga ikon Allah ranar 25 ga watan Fabrairu, 2023.

Ina daukacin kafitanin masoya da ma’abota sauraron wakokin Tijjani Gandu da NNPP?

Ku hanzarta sauke wakar nan yanzu haka daga shafin nan mai albarka na HausaeDown.

Download Mp3

About HED Desk 286 Articles
We are who we are and we are specialized in what we do. This is HED Desk and our main aim is to provide fresh, unique and, of course, legit content to our beloved users on a daily basis. For more info email us: [email protected] or Whatsapp Us: +2348120004644.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*