Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sani Liya Liya – PDP Daga Sama Har Kasa

Sponsored Links

PDP Daga Sama Har Kasa

Daga sama har kasa…

Ina ma’abota sauraron wakokin Sani Liya Liya Angon Sambisa? Yau ga wata ya kawo mai taken, “PDP Daga Sama Har Kasa” (mp3 download).

Also Download: Sani Liya Liya – Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku)

Duk da dai wakar ta yi dadi amma ba na tunanin ‘yan Najeriya za su yi PDP tun daga sama har kasa.

Ko da yake ba wannan ya kawo mu ba, sai ku hanzarta sauke wannan bidiyo kai tsaye daga shafin HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button