Hausa MusicLatest Musics
[Music] DJ Gadson – Sarkin Gombe (Allah Sabbi Nani)
Sponsored Links
Matashin Mawakin Sarauta, DJ GadSon, ya daddage ya suburbudawa Ranka Shi Dade, Mai Martaba Sarkin Gombe sabuwar waka mai taken “Allah Sabbi Nani“.
Allah Sabbi Nani mai daraja Allah Sabbi Nani, gyara kintsi da kyau. Ko-da-ya-ke wakar yanayin rerawarta na Hip Hop ne, amma fa ta yi dadi.
Ga daukacin masoya wakokin sarauta, to za ku iya daukar wannan waka yanzu haka daga shafin nan namu.