Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ali Jita – Mai Jita Remix

Sponsored Links

Mai Jita

Shahararren mawakin Hausa, wato Ali Jita mai makwogwaron zinare ya fitar da remix din tsohuwar wakarsa mai taken, “Mai Jita” (mp3 download).

Ali Jita ya jima yana wakokin soyayya, aure, suna, nishadi da sauransu. Ga dukkan alamu dai zuma yake son kara latsawa masoyansa.

A baya-bayan nan Ali Jita, ya saki wakoki irinsu, “Salma“, “Gari Ya Waye” da sauransu.

Ku sauke wannan sabuwar yanzu, domin sauraronta.

Leave a Reply

Back to top button