Hausa MusicLatest Musics
[Music] Lilin Baba – Kalar Aure ft Umar M. Shareef x A Wamba x Deenzeen Arewa
Sponsored Links
Ko ba a fada ba, kai da gani ka san wagga waka za ta katukar kayar aradu. Ina masoyan wadannan gaggan mawaka suke?
Ku sauke sabuwar wakar Lilin Baba, Umar M. Shareef, A Wamba da Deenzeen Arewa mai taken “Kalar Aure” mp3 download.
Kazalika, mai rankatakab muka zo yi muku yau, za ku iya kallon bidiyon wakar ma yanzu-yanzu daga shafin nan namu.
Ina masoyan Audiyo? To, za ku iya saukeshi daga cikin sauki. Ku dauki audiyon gashi nan kasa.