Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sani Plumber ft. Ali Jita – Talaka

Sponsored Links

Talaka
Ku sauke sabuwar wakar mawaki Sani Plumber tare da Ali Jita mai taken “Talaka” mp3 download. Za ku iya daukarta daga shafin nan namu yanzu cikin sauki.

Mawaki Ali Jita, mai makogwaron zinare a baya ya yi alkawarin dafa kafadar Sani Plumber mai kafiya a fannin waka domin shima duniya ta sanshi.

Also Download: Ali Jita – Mai Jita Remix

Gashi kuma da alamu alkawari ya fara cika, dama haka ake son mutum. Idan ya fadi ya cika.

Ita dai wannan waka an yi ta ne a kan malam “Talaka”, an bayyana irin baokar wahalar da ya ke sha da sauransu.

Leave a Reply

Back to top button