Bad Boys Hausa Novel

Bad Boys 15

Sponsored Links

015
____________________
Washekari
Yau Salima anyi Sa’a ta goge hijabinta kafin ta fita ,ta saka plat shoe dinta en 1500# taje ta kaso kudaden da Hajiya ta tura mata ta dawo da kaya cike da leda ɗayan hannun kuma bakko ne shaƙe da kayan stew dasu cooking oil da beef da kajinta guda biyu.

Tana dab da isa gate dinta taji an hade Hannu ta bayanta an tafa hannu ,gamida doka ƙafa a ƙasa.

“Keek!” aikuwa dai ta furgitan kamar yanda akaso bata tsoro

A zafafe ta ɗage hijab ɗinta zata sheƙa da gudu

Fashewa da dariya yayi “Ke ,Its me”

Juyowa tayi gamida jefa masa harara “Wallahi ka bani tsoro🥹 ”

“Sorry wannan adnan din bai kyauta ba” yasa yatsa yana dungure ma kansa goshi.

Dariya ta saki mai dauke da Zallan nishadi

“Kawo in rike maki kayan zuwa gida…ke kullum sai kinje cefane ,so kike duk rana ya gama ƙonaki”

Noƙe hannu tayi da kafada “Uhm uhm ka barshi bana so ai na kawo gida ”

Tsare ta da ido yayi ba tare da yace mata komai ba ,sai kuma taji kamar jikinta yayi sanyi a sanyaye ta duƙar da kai

“Humm muje to in raka ki gidan ,nasan dai oga baya nan”
Gyada masa kai tayi ba tareda ta kallesa ba ta cigaba da zambaɗa sauri yana biye da ita .
Ta rasa dalilin da yasa take ganin girmansa bata iya masa musu ,bata iya jure eye contact dashi ,ko yaya suka hada ido dole ta cire nata

Kitchen ta wuce direct ta ajiye kayan da suka dace da nan sauran ta haura sama ta ajiye ta dawo ta cire hijab ta sa mayafi karami tayi rolling ta ɗaura apron akan kayanta ,leƙowa tayi daga kichin din hannunta rike da wuka

“Sorry ina aiki karka jini shiru”

“Kai me zakiyi ?”
“Girki mana ”
“Inzo in taya ki?”
“Ban gane ba😳”
“Don Allah🙏🏻😉”

“To me yasa , kana namiji zaka shigo kitchen wannan ai aikin mata ne”

“Taf inji wa? Girkinki na jiya yamun daɗi kinsan da na gama sai na zuba wani ajiye sauran a fridge yau da safe wai Nine harda dumama shi a micro wave😂”

“hhhh kai don Allah”

“Wallahi kuwa to kinga ai gwara In zo Nima in koya aikin nan ina yi ina tayaki duk ranar da nayi aure Matana bazata yi mun yangan girki ba ,in taje aiki ko kasuwa sai in girka muna…”

“Tafdi ka zama ɗan daudu namiji da aikin gida Allah ya kiyaye”

“Taf ai soyayyan kenan ,meye amfanin ina sonki ina barinki kina shan wuya ”

“Taf ya Sheikh ko yanka Albasa bai iya ba…”

“Wait wai meye aikinki?” yayi saurin sauya hiran saboda ya tsani mijinta ,kishi dashi yake kamar ya mutu .

“Me kuwa ? Ban gane tambayar ba?”

“I mean ke ina kike zuwa aiki? ”

“Taf aini nan bana zuwa ko ina”

“😳Ko ɗan business? Kice ke cikakkiyar matar gida ne?”

“Eh ,akwai wani aibune da hakan?”

Yanda yaga ta ɗauke fuska yasan ta shaƙi maganarsa don haka ya wayance

“Uhm uhm nidai a raayina Inason matana tana aiki in Kuma ba aiki ba tana business me kyau da a kalla kullum a rana zata samu dubu biyu nata na kanta…..bawai Inason tayi aiki don ta tayani da hidimar gida bane ba ,aah zan dauki duk nauyin gidana ,saidai in wani abu ya taso na emergency Kinga ba sai ta jirani ba ,zata yi hidimarta ita da yarana bazasu jirani ko daga baya Amin billing ,Kinga ai nema yayi amfani….and zataso wani abin sha’awar da bazata so tambayata ba,kawai zataso yi da kanta ne ,in na takura mata a gida small money Shima sai ta roƙeni ? Kinga ai hakan baiyi ba”

Jikinta sanyi yayi ta ɗan dafa ƙofa

“Kana da kirki Dr,komai fatar ka yaya matarka zataji dadi ,tabbas Matarka ta more….ina ma nice!” tayi magana a sanyaye kamar za tayi kuka

“Kinjiki ai wannan raayina na faɗa,gaskiya Ni bana son matar gida ,saboda garin ina kulleta sai ta hadu da mugayen kawaye da zasu lalata mun ita ban sani ba….amma ke ra’ayin mijinki ne ai ,so baki da matsala”

“Uhm uhm Adnan nayi karatu fa, Ni Nurse ce fa🥹Anya baa cuceni ba in karatuna ya tashi a banza”

“Aah Salima kar kiyi kuka ban fadi maganar nan don in fama maki ciwonki ba,na ɗauka raayinki ne zaman gida ,sai ya zama daidai da tsarin mijinki da nasan kema kinason aikin ai da banyi magana ba tun farko”

“Gaskiya ka fada Adnan,kai shigowarka rayuwata fitila ne ,kana yaye mun yanar duhun kai ,tabbas zanyi wani abu don nima in zama cikakkiyar mace abun alfaharin miji”

“Kar fa kiyi fada da mijinki ….amma tabbas ke wayayyiyace kallon farko ansan ilimi ya ratsa ki ,kina da kowacce kalar nagarta da kinfi ƙarfin kawai ki tsaya a kicin ki girki ki kwanta a bed ki buɗe masa ƙafa yaci …..Food in and Food out kenan ,ki bashi abinci a table yaci kuje ɗaki ki bude ki bashi abincin da zuciya ke so ”

Kunya ne ya kamata “Bari inje in girki ”

*******
“Aiman Ina sonta…na kasa me zan nuna mata tagane na damu da ita ,I tried all my possible best ta fahimce Ni ta Gane so Nike ƙawancen mu ya wice na fatan baki ,muyi sharing advantages din jikinmu….Ni wallahi ko ,in zata bani jikinta Bro ko me take so wallahi zan iya mata musamman yanda na lura mijin nan na matsa mata amma fa abun yaƙi,sam bata ɗaukan haske”

Kallon ta yayi ya dan zuƙi ruwan wine din Dake gabansa

“Babe yanzu me kike so? Dama duk takan ta ne kika sauya mun ,kika daina bani abubuwa ,nashigo gari saboda ke kin sani amma kike ta wani basarwa?”

“Ba haka bane Aiman I’m craving wlh ko barci bana iya yi,dana rumtse ido ita take fado mun a rai kawai so Nike in ci ta wlh”

“Ko da sau ɗaya ne?”
Gyaɗa masa kai tayi

“No kiyi magana,idan kika maida ƙwalamarki a kanta shikenan ? Inaso ne in samu kanki wlh Dick Dina yayi missing tsuliy*arki ,ina so ki driving Dina mad today’s night”

“Sorry bakai kadai ba kowa na sauya masu kaf samari na ,amma indai zan samu kan Salima komai nawa zai dawo stable ita kadai ta rage matsala ta wlh”

Ɗaukan wine🍷ɗin ya sakeyi ya kurɓa ,kana ya yi zumbur ya mike tsaye

“Kije gida ,ki bar komai a hannuna…”

 

 

Oum Aphnan
#BAD BOYS

_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaɗai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuɗin ki…*_
_*It’s #500 Regular*_
_*09065990265*_

Leave a Reply

Back to top button