Hausa Music VideoLatest MusicsLatest Videos
[Watch] Ahmad Shanawa – Na Damu Da Ke Official Video ft. Salaha Egwa
Sponsored Links
Mawaki Ahmad Shanawa ya saki official bidiyon wakarsa mai taken, “Na Damu Da ke” (watch it here from Youtube).
A kwanakin da suka gabata ne muka kawo muku audio na wakar nan tashi a shafin nan namu mai albarka.
Download Music: Ahmad Shanawa – Na Damu Dake
Kar dai mu cikaku da surutun iska, ku yi masa ku kalli bidiyon yanzu ta Youtube channel dinsa.