Hausa MusicLatest Musics
[Music] Adam A. Zango – Kidaya
Sponsored Links
Adam A. Zango ya fitar da sabuwar waka mai taken, “Kidaya”. Za ku iya sauke cikakkiyarta a mp3 download.
Ba dai zan ce komai game da wakar ba amma dai gaskiyar Magana wakar ta cika noise da yawa.
Also Download: Adam A. Zango – Wane Yaro
Ba ni na rera ta ba, shi ya yi kayarsa. Duk da haka muna tsammanin fiye da haka daga wurin Adam A. Zango.
Ina kafitanin daukacin masoyan Adam A. Zango? Kai tsaye ku sauke wakar nan daga HausaeDown.