Hausa MusicLatest Musics

[Music] Gamayyar Waka – Katin Zabena

Sponsored Links

Katin Zabena

Gaskiya wadanda suka hadu su ka yi wagga waka da yawa garesu, tawaga ce guda saboda haka ba za mu samu dammar tsayawa wurin jero ko Ambato sunansu ba.

Amma duk da haka za ku iya sauke wakar nan mai taken, “Katin Zabena” wacce gamayyar mawakan Hausa suka yi.

Also Download: Gamayyar Mawaka – Magajin Baba

Yo! Ina daukacin ma’abota sauraron wakokin Hausa wadanda suka danganci siyasa? Sai ku hanzarta wurin sauke wakar Katin Zabena daga shafin HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button