Hausa Music
-
![[Music] Kawu Dan Sarki - Zare Barde](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/kawu-dan-sarki-barde.webp)
[Music] Kawu Dan Sarki – Zare
To, kamar dai yadda aka saba, Shamsiyya Sadi ke wa Kawu Dan Sarki amshi. Ga shi kuma sun zo da…
Read More » -
![[Music] Meleri - Zare ft. Kawu Dan Sarki Zare](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Zare-Mp3-Song.webp)
[Music] Meleri – Zare ft. Kawu Dan Sarki
Matashin mawakin nan, Meleri, tare da Kawu Dan Sarki sun saki wata sabuwar kayatacciyar waka mai taken, “Zare” (mp3 download)…
Read More » -
![[Music] Dj Lamszxy - Ki Bani Soyayya ft. Umar M. Shareef Ki Bani Soyayya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/ki-bani-soyayya.jpg)
[Music] Dj Lamszxy – Ki Bani Soyayya ft. Umar M. Shareef
Ko-da-ya-ke ban taba sauraron wakar Lamszxy ba kuma sunansa na da wuyar karantawa amma dai bari mu wallafata a shafin…
Read More » -
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Kaduna Sai Uba Sani Uba Sani](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/rarara-uba-sani.jpg)
[Music] Dauda Kahutu Rarara – Kaduna Sai Uba Sani
Dauda Kahutu Rarara ya wake dan takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin jam’iyyar APC, Uba Sani, sabuwar wakar mai taken, “Kaduna…
Read More » -
![[Music] Garzali Miko - Sarauniyata ft. Zuwaira Isma'il Garzali Miko 1](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Garzali-Miko-1.jpg)
[Music] Garzali Miko – Sarauniyata ft. Zuwaira Isma’il
Wow, wannan karon kuma wakar da fitacciyar mawakiya mai yin amshin nan, Zuwaira Isma’il muka kawo muku. To, amma a…
Read More » -
![[Music] Abdul D. One - Ina Cikin Kunci Abdul D. Ons](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Abdul-D-One.jpg)
[Music] Abdul D. One – Ina Cikin Kunci
Ma’abota sauraron wakokin Abdul D. One ku sauke wakarsa mai taken, “Ina Yawan Kunci” (mp3 download). Ba mamaki a kan…
Read More » -
![[Music] Loyal C. ft. NT4 - Rabin Raina nt4](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/nt4.jpg)
[Music] Loyal C. ft. NT4 – Rabin Raina
Today we bring you another latest jam entitled, “Rabin Raina” by a melodious voice artist, Loyal C featuring Ghanaian Hausa…
Read More » -
![[Music] Sani Ahmad - Cikon Mafarki Sani Ahmad Cikon Mafarki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Sani-Ahmad-Cikon-Mafarki.webp)
[Music] Sani Ahmad – Cikon Mafarki
Yau ma mun kawo muku sabuwar waka wacce fitaccen matashin mawakin nan, Sani Ahmad ya rerata mai taken, “Cikon Mafarki”…
Read More » -
![[Music] Gamayyar Waka - Katin Zabena Katin Zabena](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/katin-zabena.webp)
[Music] Gamayyar Waka – Katin Zabena
Gaskiya wadanda suka hadu su ka yi wagga waka da yawa garesu, tawaga ce guda saboda haka ba za mu…
Read More » -
![[Music] Abubakar Sani - Afrika Jiki Da Ruhi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Jiki-da-ruhi-album.jpg)
[Music] Abubakar Sani – Afrika
Sabuwar wakar fitaccen mawakin nan, Abubakar Sani, muka kawo muku wacce ya yi wa Mama Afrika daga cikin album dinsa…
Read More » -
![[Music] Abubakar Sani - Wakar Mawaka Jiki Da Ruhi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Jiki-da-ruhi-album.jpg)
[Music] Abubakar Sani – Wakar Mawaka
Duk dai daga cikin sabon karamin album din Abubakar Sani, mu ke muku albishir din sabuwar wakarsa mai taken, “Wakar…
Read More » -
![[Music] Musa Africa - Baby Jo Musa Africa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/musa-africa.jpg)
[Music] Musa Africa – Baby Jo
Matashin mawaki dan kwalisa mai zamani, Arewa Last Born (Musa Africa) ya fitar da wata galleliyar sabuwar wakarsa mai taken,…
Read More »